Atiku Abubakar

Atiku Abubakar ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1946 a Jada, Arewacin Nijeriya (a yau a cikin karamar hukumar Jada, a cikin jihar Adamawa).

Atiku Abubakar
mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007
Mike Akhigbe - Goodluck Jonathan
Rayuwa
Haihuwa Adamawa da Nijeriya, 25 Nuwamba, 1946 (73 shekaru)
ƙasa Nijeriya
Yan'uwa
Abokiyar zama Amina Titi Atiku-Abubakar
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a customs officer , ɗan siyasa da businessperson
Employers Nijeriya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressive Congress
atiku.org
Atiku Abubakar a shekara ta 2010.

Maitamakin shugaban kasar Najeriya ne daga shekara 1999 zuwa 2007 (bayan Mike Akhigbe - kafin Goodluck Jonathan). Atiku Abubakar Dan jam'iyyar PDP ne a yanxu inda a shekarun baya sunyi Maja a jam'iyyar APC mai mulki a yanzu.

This article is issued from Wikipedia. The text is licensed under Creative Commons - Attribution - Sharealike. Additional terms may apply for the media files.